Duniyar labari

Duniyar labari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar labari, Automotive, aircraft & boat, Zaria.

18/05/2026

Nigeria sai Bola tinubu

15/05/2026

Martani kan yan bangar jam iyun adawa

15/05/2026

Ɓaci baci

15/05/2026

Sabuwar dam barwa game da musulum musulum tiket

14/05/2026

Martani da aka yiwa Aminu j taun

14/05/2026

Qalu bale ga malamai

13/05/2026

Buba galadima na zazzafar martani

13/05/2026
Fitaccen ɗan siyasa a Najeriya, Alhaji Buba Galadima, ya bayyana cewa bai shiga jam’iyyar ADC ba ne saboda tsoron abin d...
12/05/2026

Fitaccen ɗan siyasa a Najeriya, Alhaji Buba Galadima, ya bayyana cewa bai shiga jam’iyyar ADC ba ne saboda tsoron abin da ka iya faruwa ga masu adawa da gwamnati.

Galadima ya ce:

“Tun da farko shiyasa na ƙi shiga ADC ne, gudun kar Tinubu ya jefa mana bam mu mutu gaba ɗaya.”

Ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da ya yi da kafar BBC Hausa, inda kalamansa s**a janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu bibiyar siyasar Najeriya

NDC Ta Fitar da Jadawalin Sayar da Fom, Tantancewa da Zaben Fidda Gwani Gabanin Zaben 2027Jam’iyyar Nigeria Democratic C...
12/05/2026

NDC Ta Fitar da Jadawalin Sayar da Fom, Tantancewa da Zaben Fidda Gwani Gabanin Zaben 2027

Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta sanar da fara sayar da Fom ɗin Bayyana Sha’awa (Expression of Interest) da na Tsayawa Takarar (Nomination Forms) ga masu neman tsayawa takara a mukamai daban-daban ta karkashin jam’iyyar gabanin babban zaben shekarar 2027.

A cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar ranar Talata, ta bayyana cewa sayar da Fom ɗin Bayyana Sha’awa zai fara ne daga ranar Laraba, 13 ga Mayu, 2026, zuwa ranar Litinin, 18 ga Mayu, 2026.

Bisa jadawalin da jam’iyyar ta fitar, za a gudanar da tantancewa da hirar masu neman takara — wanda zai tantance cancantar su wajen sayen Fom ɗin Tsayawa Takarar — daga ranar Talata, 19 ga Mayu, zuwa ranar Alhamis, 21 ga Mayu, 2026.

Jam’iyyar ta shawarci dukkan masu neman takara da su halarci tantancewar tare da dukkan takardunsu na shaidar cancanta da sauran takardun goyon baya.

Sayar da Fom ɗin Tsayawa Takarar zai fara nan take bayan kammala tantancewa, daga ranar Alhamis, 21 ga Mayu, zuwa Asabar, 23 ga Mayu, 2026. Dole ne a mika cikakkun fom-fom ɗin kafin ko a ranar Litinin, 25 ga Mayu, 2026.

NDC ta kuma bayyana cewa za a saurari daukaka kara da ta taso daga sakamakon tantancewa a ranakun 25 da 26 ga Mayu, yayin da za a gudanar da zaben fidda gwani na mukamai daban-daban a ranakun 27 da 28 ga Mayu, 2026.

An tsara zaben fidda gwani na shugaban kasa zai gudana a ranar 29 ga Mayu, 2026, a Abuja

Jam’iyyar ta bayyana cewa za a yi tantancewar masu neman takarar Majalisar Dokokin Jihohi a jihohinsu daban-daban, yayin da za a gudanar da tantancewar masu neman takarar Majalisar Tarayya da na Shugaban Kasa a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja.

Haka kuma, ta bayyana cewa za a gudanar da zaben fidda gwani na gwamna a matakin kananan hukumomi

A cewar sanarwar, dukkan masu neman takara za su rattaba hannu kan takardar alkawari bisa dokoki da ka’idojin jam’iyyar.

NDC ta tabbatar wa mambobinta da masu neman takara ce

12/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tukur Usman, Abbakar Autan Mamansa, Abdulrahman Abdullahi, Adamu Jume, Anass Abdulkadir Na'ayye Ajiwa, Engr Saeed Yau Kudai, Ibraheem Ibraheem, Richard Khing Daweesu, Alameen Abdulsalam, Rabiu Musa, Abubakar Abdullahi Adam Funtua, Muhammed Gausi, Abdulmajid Idris, Mammale Dunari, Teemama Yusuf, Salis Bota NA Shamsiyya, Abubakar Umar Muhd, Sa Adu Maidaura, Kabiru Adamu, Abdullahi Rufai, Mansir Ahmad, Zaria Msani, Huzaifa Bashir, Daboh Angel, Haruna Dahiru, Nana Adamu, Mai Kudi Mallam Musa, Uthman Khaleed, Auwalu Umar, Sale Tage, Ahmad Mustapha Ahmad, Young Jb, Abdullahi Tsinke

Address

Zaria
SANITUKUR

Telephone

+2348034207896

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar labari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share