ROGO Local. Govt. Politics

Directions

ROGO Local. Govt. Politics To Give Advices About Political In R0G0

14/08/2026

Falalarta zaman Banza πŸ‘‡
Zaharaddeen Hamisu Rogo

03/07/2026

Muna Gdy Gwamna πŸ™πŸ™πŸ™

02/07/2026
Sen Rabi'u Musa Kwankwaso lokacin Da Ya halarci Ofishin Jam'iyyar NNPP domin Tantancesa a matsayin Dan Takarar Shugaban ...
31/05/2022

Sen Rabi'u Musa Kwankwaso lokacin Da Ya halarci Ofishin Jam'iyyar NNPP domin Tantancesa a matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa.

29/03/2018

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
A madadin KWANKWASAWAN Karamar Hukumar ROGO, Muna Gayyatar kafatanin Yan KWANKWASIYYA zuwa taron ADDU'Ar da za'a gudanar a Babban Masallacin IDI dake ROGO.
Wanda zai gudana kamar haka:
RANA:- Juma'a 29/03/2018
LOKACI: 8:30am,
Sanman da karfe 9:00am, za'a gudanar da Sallah, sannan aci gaba da gudanar karatu da Addu'o'i.
Allah ya bada ikon halarta Ameen.
ROGO KWANKWASIYYA MUKA BI.

14/12/2017

CHAN-CHANTA MUKA BI
Alh. Fara'a Ibrahin muke wa fatan kasancewa shugaban karamar hukumarmu ta ROGO. Domin kawo cigaba ta fannoni da dama:
* Bunkasa fannin Ilimi
* Inganta bangaren Lafiya.
* Kula da hanyoyinmu
* Duba fannin tsaro.
* Kulawa ga Ma'aikata da kayan Aiki.
* Bin ka'idojin Mulki.
FATANMU KU KASANCE MASU YI MANA ADDU'AR SAMUN NASARA.
KWANKWASIYYA TSARINMU.

ROGO CONCERN FORUMKungiya mai fafutukarganin ta kawowaKaramar hukumar ROGOcigaba ta kowannebangare.A ranar Alhamis09/11/...
15/11/2017

ROGO CONCERN FORUM
Kungiya mai fafutukar
ganin ta kawowa
Karamar hukumar ROGO
cigaba ta kowanne
bangare.
A ranar Alhamis
09/11/2017, ta gudanar
da zama na musamman
da dukkanin 'yayanta
dake dukkan Mazabu
goma na wannan
Karamar Hukuma ta
ROGO. Angudanar da
taron ne a garin BELI.
Kungiyar ta shawarta
matsaloli da dama
wadanda s**a Addabi
wannan karamar
hukuma. Amman ta
Samu damar daukar
guda daya wanda
wannan Kungiya ta
kudiri aniyar ganin bayan
wannan Matsala.
Wutar Lantarki (NEPA).
Wacce itama matsalace
da ta dade da kafuwa a
wannan karamar
hukuma..
Cikin ikon Allah idan
NEPA ta dawo Karamar
hukumar Rogo zamu
kasance masu farin ciki,
ta hanyoyi da dama,
kamar:
* Amfanin Kamfanoni da dama
zasu samu saukin
aikace-aikace da saukin
sayen Mai domin
Zubawa injina.
* Sannan a bangare SADARWA, ka huta kashe kudin chaji na waya da kuma Radiyoyin zamani masu Amfani da Chaji, kallon labarai daga ko'ina a fadin Duniya, kallon Film cikin Sauki.
* Takan taimaka sosai wajen sanyaya kayayyakin da s**a danganci Ruwa. Tare da dumamawa ko kuma dafa Abinci duk a cikin sauki.
* dama Sauransu,
Kuma kungiya haryanzu a shirye take wajen ansar Shawarwari daga kowanne mutum, akan hanyar da za'abi domin kawo karshen matsalar wutar lantarki a fadin wannan Karamar hukumar ROGO.
Sing. S.S. RGG.

14/11/2017

ROGO CONCERN FORUM
Kungiya mai fafutukar ganin ta kawowa Karamar hukumar ROGO cigaba ta kowanne bangare.
A ranar Alhamis 09/11/2017, ta gudanar da zama na musamman da dukkanin 'yayanta dake dukkan Mazabu goma na wannan Karamar Hukuma ta ROGO. Angudanar da taron ne a garin BELI.
Kungiyar ta shawarta matsaloli da dama wadanda s**a Addabi wannan karamar hukuma. Amman ta Samu damar daukar guda daya wanda wannan Kungiya ta kudiri aniyar ganin bayan wannan Matsala.
Wutar Lantarki (NEPA). Wacce itama matsalace da ta dade da kafuwa a wannan karamar hukuma..
Cikin ikon Allah idan NEPA ta dawo Karamar hukumar Rogo zamu kasance masu farin ciki, ta hanyoyi da dama, kamar:
* Kamfanoni da dama zasu samu saukin aikace-aikace da saukin sayen Mai domin Zubawa injina.
* Yanayi

Address

Rogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ROGO Local. Govt. Politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share