24/02/2026
Shugaban Makanikai na Jihar Bauchi, Engr. Alh Salisu Ali Bababa. Chairman Nata Bauchi State Council, Yaraba Kayan Abinci, Da Kudi Kyauta, wa Al'ummarsa. Don Murna Watan Ramadana ๐๐.
Shugaban na NATA๐ ๏ธYaraba Kayan Abinci ne Don Nuna Godiyasa wa Allah Madaukakin Sarki. Ganin Yadda Kungiyar Tadawo Da Karfinta, Tareda Samun Hadin Kai Dari, Bisa Dari Daga Sauran membobin kungiyar.
Wanda S**a Amfana Da Rabon Kayan Abinci, Da Kudin Sun Hada Da.
- State Executive Exco,
- State Appointees,
- 20 Local Government Chairmen's, And Exco,
- Unit Chairmen,
Da Sauran membobin kungiyar Na Nata Dake Nan Jihar Bauchi.
Allah Yasaka Da Alheri.
Allah Yamaka Jagora Cikin Shugabancinka.
KAREEM ๐๐
Ibraheem Zango.
NATA S.A MEDIA.