ASAD

ASAD ASAD ENERGY FLEET LTD

06/08/2026

Asad Carton Factory.

GURBIN AIKI A MASANA'ANTAR ASAD CARTON INDUSTRY, KANO 💼📣Masana'antar ASAD Carton Industry da ke Jihar Kano na sanar da n...
30/07/2026

GURBIN AIKI A MASANA'ANTAR ASAD CARTON INDUSTRY, KANO 💼📣

Masana'antar ASAD Carton Industry da ke Jihar Kano na sanar da neman fitattun ma'aikata masu nagarta da gogewa domin cike gurbuka kamar haka:

1️⃣ General Manager (Babban Manaja)
2️⃣ Accountant (Akaunta / Mai Kula da Kudi)
3️⃣ Head of IT (Shugaban Sashen Fasaha da Kwamfuta)
4️⃣ IT Support Officers (Jami'an Taimakawa a Sashen IT)

📍 Wuri: Kano State, Nigeria
📅 Rana ta ƙarshe: Asabar, 8 ga Agusta, 2026
📌 Yadda zaka cike:

Donin tura bukatar neman aikin cike form na yanar gizo (Google Form):

👉 https://forms.gle/kdqyaKC9U6CbrkYU6

Kada ka bari wannan damar ta wuce ka, ko kuma ka tura wa 'yan uwa da abokan arziki da ke bukata! 🤝✨

Alhamdulillah ⏰
23/01/2026

Alhamdulillah ⏰

Address

NIGERIA BRANCH ASAD ENERGY FLEET LTD
Abuja

Telephone

+2348084576679

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASAD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category